NAIJ.com Hausa APK

1.0.9 for Android
4.8/5
Cyber Strike safe verified

The description of NAIJ.com Hausa APK

Ku samu labaran Najeriya da na duniya ko ina da koda yaushe daga manhajar labaran jaridar NAIJ.com Hausa

Daga labaran kasuwanci da tattalin arziki, siyasa, shakatawa, wasanni, ilimin fasaha da sauran su.

Wasu amfanonin manhajar:
- Karanta labaran da ka bude da ba tare da sake komawa yanar gizo ba;
- Manhaja mai sauki wajen karanta labarai cikin jin dadi da annashwa;
- Raba labarai ta hanyar Facebook, Tuwita, akwatin e-mail da sauran su;
- Gyarar manhajar ta hanyar da ka ke so;
- Ajiye labaran da kake so cikin akwati domin karantawa anjima ba tare da yanar gizo ba.

Manhajarmu yafi na kowa sauri.

Shin kuna da tambayoyi ko shawari akan manhanjar labarai na NAIJ.com Hausa? Turo mana akwatin sakon [email protected]

Muna sauraron shawarwarinku akan yadda zamu samar muku da labarai masu dadi cikin sauki.

Ku biyo mu
Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa/
YouTube: https://www.youtube.com/c/naijcomtv
Twitter: @naijcomhausa

What Is New

We’ve increased the speed of a news loading and now you can enjoy a better experience.
Show More
Follow APKBuZ.COM